20/06/2020
APC tayi martani kan mambobin da s**a koma Jam'iyyar PDP Shugabar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a karamar hukumar Etsako West Edo, Misis Rabiat Ezolomhe, ta ce ita da membob...
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from T2B Academy., Financial Consultant, Abuja.
We are providing with everything related to a financial market and also the online ethics just like Forex Trading & Training, Cryptos Trading & Training and we're also giving tactics about shares, Ind
20/06/2020
APC tayi martani kan mambobin da s**a koma Jam'iyyar PDP Shugabar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a karamar hukumar Etsako West Edo, Misis Rabiat Ezolomhe, ta ce ita da membob...
20/06/2020
Tirkashi: Jama'ar kasar Mali sunyi watsi da zaman sulhu sun bukaci shugaban kasar ya sauka Dubun-dubatar masu zanga-zanga a Mali sun taru a Bamako babban birnin kasar, suna masu kira ga shugaban da ya sauka. Zanga-zanga...
20/06/2020
Yanzu-yanzu: Barazil da Amurka sune 'yan gaba-gaba a yawan masu cutar Korona Kasar Brazil ta zama kasa ta biyu mafi yawan jama'ar da suke dauke da cutar Coronavirus bayan Amurka, inda mutane sama da miliya...
20/06/2020
A gaggauce: Legas ta sallami marasa lafiya 98 na COVID-19 ciki harda mata. Gwamnatin jihar Legas ta ba da sanarwar murmurewa da sallamar marasa lafiya 98 da ke fama da cutar coronavirus. Gwamnati ta ce m...
20/06/2020
Cikin kwana 1 an samu fiye da mutane 54,000 masu korona a Brazil Kasar Brazil ta tabbatar da sabbin masu Covid-19 54,771 cikin awanni 24, inda s**a kafa tarihi a matsayin mafi yawan kasar da ak...
20/06/2020
APC na shirin dakatar da wani jigo bisa tuhumar sa da cin mutuncin jam’iyyar. Shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ekiti za su dakatar da mai baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari sh...
20/06/2020
Boko haram ta miƙawa 'yan bindiga sakon gayyata cikin faifan bidiyo Me zai faru idan 'yan bindiga s**a amsa gayyatar Boko Haram? Jami'an tsaro a ciki da wajen Najeriya sun fara bayyana ra'ayin su...
19/06/2020
COVID-19: ‘Yan Najeriya 300 sun dawo gida daga Dubai Akalla ‘yan Najeriya 300 da s**a makale cikin Hadaddiyar Daular Larabawa sakamakon barkewar cutar Coronavirus an kwashe su, in j...
19/06/2020
Ba zan sake daukan wani uzuri ba - Buhari ya fadawa Hafsoshin tsaro Buhari ya nuna damuwa da kaduwar sa a fili duba da yadda al'amuram tsaro ya lalace musamman a wannan yanayin. Hakan ta futo ne d...
19/06/2020
Ganduje ya bayyana dalilin da yasa ya tsige rawanin Sunusi Lamido Sunusi Gwamna Abdullahi Ganduje, ya ce, Muhammad Sanusi, tsohon Sarkin na Kano, ya rasa kujerar sa saboda ya ki ya kasance wani bangare...
19/06/2020
Yanzu-yanzu: Jahohin da zasu buɗe makarantu sun gindaya sharuɗa da ka'idoji A cikin wasu watanni, Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar rufe cibiyoyin ilimi domin dakile yaduwar cutar Covid-19, wanda ta bar...
19/06/2020
Yanzu-yanzu: Atiku ya mayar da martani ga komawar Obaseki zuwa PDP Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ya maida martani ga yadda Gwamna Godwin Obaseki ya fice daga APC inda ya koma Ja...