17/06/2026
With Abdulrazak Haruna – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
Helping people learn accounting, investment and financial discipline.
17/06/2026
With Abdulrazak Haruna – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
13/06/2026
Abubuwa 6 da ya kamata ka kiyaye domin inganta dukiyarka
Ga wasu hanyoyi 3 masu inganci na fita daga kuncin talauci
1. Koyi wata sana'a wacce ake matukar buƙata irinsu
Gyaran waya
(Graphic Design)
Editing na bidiyo
Programming
Digital Marketing
Wutar lantarki
Walda da ƙere-ƙere.
2. Ka daina kwatanta kanka da wasu
3. Ka gina hanyar samun kuɗinka fiye da ɗaya
Kar ka dogara da hanya guda:
Sana'a
Kasuwanci
Aikin online
Zuba jari mai halal
Accountants of today
It's not how much you make, but how much you keep and how long it lasts.